iqna

IQNA

IQNA - An ambaci Sayyid Hashem Safiuddin a matsayin babban zabin maye gurbin babban sakataren kungiyar Hizbullah a lokuta masu muhimmanci; An dauke shi a matsayin mutum na biyu a matsayin mutum na biyu na Hizbullah bayan Nasrallah, har ma an yi masa lakabi da "inuwar Nasrallah" a kafafen yada labarai na tsawon shekaru.
Lambar Labari: 3492089    Ranar Watsawa : 2024/10/25

IQNA - Takardu da shaidu da aka fallasa sun nuna cewa jiragen sama guda biyu na Amurka Boeing "E-3B Sentry" masu sarrafa makamai da kuma samar da hotunan wurare sun yi shawagi a sararin samaniyar kasar Lebanon a lokacin harin da gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila ta kai a yankunan kudancin Beirut.
Lambar Labari: 3491959    Ranar Watsawa : 2024/10/01

IQNA - Shahadar babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jefa al'ummar yankunan Beirut cikin bakin ciki.
Lambar Labari: 3491948    Ranar Watsawa : 2024/09/29

IQNA - Tashar Talabijin ta 12 ta haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da ayyana dokar ta baci a dukkanin ofisoshin jakadancinta da ke kasashen biyo bayan harin birnin Beirut a wannan Juma’a.
Lambar Labari: 3491942    Ranar Watsawa : 2024/09/28

Sayyid Nasrullah:
Beirut (IQNA) A jawabin da ya gabatar a taron Ashura a birnin Beirut a safiyar jiya, babban sakataren kungiyar Hizbullah a jawabin , ya gayyaci matasan musulmi da su dauki matakin hukunta duk wanda ya sabawa kur’ani mai tsarki, ba tare da jiran wanda zai kare addininsu ba.
Lambar Labari: 3489555    Ranar Watsawa : 2023/07/29

Wasu daga cikin mayakan gwagwarmaya a birnin Beirut sun halarci wani taro da aka gudanar a yankunan kudancin birnin Beirut domin nuna alhinin shahadar jagoran shahidan Aba Abdullah Hussein (AS).
Lambar Labari: 3487647    Ranar Watsawa : 2022/08/06

Tehran (IQNA) An saka wani babban allo da ke dauke da zanen Qasem Sulaimani da Abu mahdi Muhandis a filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Beiruta Lebanon.
Lambar Labari: 3486734    Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) ministan yada labaran kasar Lebanon ya yi murabus daga kan mukaminsa sakamakon matsin lambar gwamnatin Saudiyya.
Lambar Labari: 3486637    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gabatar da jawabi a babban taron Maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin Beirut na Lebanon.
Lambar Labari: 3486464    Ranar Watsawa : 2021/10/23

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bayyana damuwa kan matsalolin da ake kokarin haifar wa kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486428    Ranar Watsawa : 2021/10/15

TehrN (iqna) Wasu masu dauke da makamai sun kai hari kan jerin gwano na lumana a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486425    Ranar Watsawa : 2021/10/14

Tehran (IQNA) mutanen Lebanon na jiran isowar katafaren jirgin ruwan Iran daukle da makamaashi domin taimaka kasar.
Lambar Labari: 3486268    Ranar Watsawa : 2021/09/04

Tehran (IQNA) an kafa wani Mutum-Mutumin Qassem Sulaimani a cikin birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3485530    Ranar Watsawa : 2021/01/06

Tehran (IQNA) hukumar kula da Falastinawa ta majalisar dinkin duniya ta UNRWA ta nuna damuwa kan halin da Falastinawa ‘yan gudun hijira za su iya shiga a Lebanon.
Lambar Labari: 3485068    Ranar Watsawa : 2020/08/09

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanonzai gabatar da wani jawabi dangane da halin da ake ciki a kasar da yankin.
Lambar Labari: 3485063    Ranar Watsawa : 2020/08/07

Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Ozma Sayyid Ali Sistani ya mika sakon ta’aziyya ga al’ummar kasar Lebanon, biyo bayan mummunan hatsarin da ya faru a birnin Beirut .
Lambar Labari: 3485061    Ranar Watsawa : 2020/08/06

Tehran (IQNA) jagoran juyin juya hali na kasar Iran ya aike da sakon taya alhini ga al’ummar kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3485060    Ranar Watsawa : 2020/08/06

Tehran (IQNA) sakamakon fashewar wasu abubuwa masu karfi a birnin Beirut na kasar Lebanon mutane fiye da 200 sun rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3485059    Ranar Watsawa : 2020/08/05

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta fitar da bayani kan hatsarin da ya auku a birnin Beirut wanda ya yi sanadiyyar mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama.
Lambar Labari: 3485057    Ranar Watsawa : 2020/08/05

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki a wani baje koli a birnin Beirut inda aka nuna wani kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga shekarar 1740.
Lambar Labari: 3481705    Ranar Watsawa : 2017/07/16